Kasuwanci

Najeriya ta dakatar da jirgin saman kasar

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a kai Miki Dole wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari game da matakin dakatar da shirin fara zirga-zirgar jiragen saman Najeriya kamar yadda gwamnatin kasar ta sanar ta bakin Ministan Sufurin Jiragen sama, Hadi Sirika.

Filin Jiragen Sama na Kasa da Kasa a Najeriya
Filin Jiragen Sama na Kasa da Kasa a Najeriya REUTERS/Akintunde Akinleye/File Photo
Sauran kashi-kashi