Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Najeriya ta dakatar da jirgin saman kasar (2)

Sauti 10:00
Samfurin Jirgin Nigeria Air da aka dakatar
Samfurin Jirgin Nigeria Air da aka dakatar stuntfm.com
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin Kasuwa a kai Miki Dole na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, in da ya yi nazari game da matakin dakatar da shirin fara zirga-zirgar jiragen saman Najeriya kamar yadda gwamnatin kasar ta sanar ta bakin Ministan Sufurin Jiragen sama, Hadi Sirika.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.