Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda hada-hada ke gudana a kasuwar Tikari dake Saudiya

Sauti 10:12
Takardar kudin Saudiya, Riyal.
Takardar kudin Saudiya, Riyal. REUTERS/Faisal Al Nasser
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Kasuwa a kai miki Dole na wannan lokaci yayi tattaki ne zuwa kasuwar Tikari dake kasar Saudiya domin nazari akan yadda hada hadar kasuwanci ke gudana tsakanin Tikarin da sauran Alhazai a lokacin aikin Hajji. Shirin ya kuma duba tasirin Harshen Hausa yayin gudanar da ciniki a wannan Kasuwa ta Tikari.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.