Muhallinka Rayuwarka

Yunkurin samar da hanyoyi don magance matsalar yunwa a Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin rayuwarka muhalinka ,Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa rahoto dake nuna cewa nan da yan shekaru mudin ba a dau matakan magance matsalar abinci a Najeriya.A cikin shirin ya samu tattaunawa da masana da masu ruwa da tsaki a Duniyar noma.

Noma a Afrika
Noma a Afrika ©Eduardo Soteras/AFP
Sauran kashi-kashi