Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Makomar hakar makamashin Uranium a Jamhuriyar Nijar (3)

Sauti 03:58
Filin hakar makashin Uranium a Tamgak da ke Arlit, a Jamhuriyar Nijar.
Filin hakar makashin Uranium a Tamgak da ke Arlit, a Jamhuriyar Nijar. REUTERS/Joe Penney/File Photo
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 5

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon, da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya gabatar, ya dora ne kan batun makomar aikin hakar makamashin Uranium a Jamhuriyar Nijar, wanda ke fuskantar barazanar samun koma baya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.