Kasuwanci

Kwastam na dirar mikiyan kan masu sayar da motoci a Najeriya

Sauti 10:00
Shugaban Hukumar Kwastam ta Najeriya, Hamid Ali.
Shugaban Hukumar Kwastam ta Najeriya, Hamid Ali. onlinenigeria.com

Shirin Kasuwa A kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne kan matakin da Jami'an Hana Fasa Kauri na Kwastam suka dauka na yin dirar mikiya kan wuraren sayar da motoci a sassan Najeriya bisa zargin kauce wa biyan haraji.