Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tasirin Naira akan kudin CFA a Nijar

Sauti 09:59
Takardun kudin Naira a Najeriya
Takardun kudin Naira a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Da: Ahmed Abba
Minti 11

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon ya tattauna ne kan tasirin takardar kudin Naira akan CFA ta Jamhuriyar Nijar,in da 'yan kasuwan da ke hada-hada a garuruwan Nijar da ke kusa da kan iyakar Najeriya ke amfani da Nairar a maimakon CFA.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.