Kasuwanci

Tasirin taron bunkasa tattalin arzikin Afrika na birnin Sochi

Sauti 10:00
Wasu daga cikin shugabannin kasashen Afrika yayin halartar taron bunkasa tattalin arziki tsakaninsu da shugaban Rasha Vladmir Putin.
Wasu daga cikin shugabannin kasashen Afrika yayin halartar taron bunkasa tattalin arziki tsakaninsu da shugaban Rasha Vladmir Putin. RFI/Hausa

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon, yayi nazari kan tasirin taron bunkasa tattalin arzikin Afrika, da shugabannin kasashen nahiyar suka halarta a kasar Rasha. Shugabannin kasashen na Afrika 43 ne suka halarci taron hadin gwiwar da shugaban kasar Rasha Vladmir Putin a birnin Sochi.