Kasuwanci

Halin da ake cikin kan gano man fetur a arewacin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abbab ya yi nazari game da tabbacin gano man fetur da iskar gas a arewacin Najeriya.

Ana ci gaba da bincike kan gano man fetur da iskar gas a arewacin Najeriya
Ana ci gaba da bincike kan gano man fetur da iskar gas a arewacin Najeriya AFP/PIUS UTOMI EKPEI
Sauran kashi-kashi