Kasuwanci

Yadda farashin kayayyaki ya tashi a Najeriya

Sauti 09:58
Hatta burodi na cikin abubuwan da farashinsu ya tashi a Najeriya
Hatta burodi na cikin abubuwan da farashinsu ya tashi a Najeriya Reuters/Thierry Roge

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan alkaluman d Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta fitar da ke cewa, an samu tashin farashin kayayyakin masarufi  a kasar, inda hatsi da doya da buodi ke kan gaba wajen tsada.