Karin bayani kan rarar man fetur da kuma yadda ake samunta

Sauti 19:53
Danyen man fetur.
Danyen man fetur. REUTERS/Brendan McDermid/File Photo

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya tattauna da Farfesa Bala Suleiman Dalhat kan abinda ake nufi da rarar man fetur da kuma yadda kasashe masu arzikin mai ke samun rarar. Shirin ya kuma amsa karin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu.