Kasuwanci

Yadda coronavirus ta kassara tattalin arzikin duniya

Sauti 09:50
Matsakaitan 'yan kasuwa sun samu nakasun jari sboda annobar coronavirus a Najeriya
Matsakaitan 'yan kasuwa sun samu nakasun jari sboda annobar coronavirus a Najeriya REUTERS/Temilade Adelaja/File Photo

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankalin ne kan yadda cutar korona ta kassara tattalin arzikin kasashen duniya, masamman tarayyar Najeriya.