Sabuwar Doya ta kawo saukin farashin kayan abinci a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya

Sauti 09:47
Kasuwar Doya a kasar Cote d'Ivoire
Kasuwar Doya a kasar Cote d'Ivoire AFP Photos/Issouf Sangogo

Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba yadda sabon Doya ya kawo saukin farashin kayayyakin abinci a jihar Adamawa dake Arewa Maso Gabashin Najeriya.