Kasuwanci

Yadda mai karamin karfi zai yi aikin hajji cikin sauki

Sauti 09:56
Masallacin harami cike da mahajjata.
Masallacin harami cike da mahajjata. AHMAD AL-RUBAYE / AFP

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole ya yi nazari ne kan wani sabon tsari da Hukumar Alhazan Najeriya ta bullo da shi tare da hadin guiwar Bankin Musulunci na Ja'iz domin bai wa marasa karfi damar tara kudin zuwa aikin hajji domin sauke farali.