Kasuwanci

Zamfara na shirin kafa asusun zinari don gina jihar

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne game da shirin gwamnatin jihar Zamfara da ke Najeriya na kafa wani asusun adana zinari domin gina jihar ta fannoni da dama.

Gwamnan Zamfara Bello Matawalle
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle premiumtimesng