Ana zargin masu gidajen man fetur da ha'inci a Najeriya
Wallafawa ranar:
Sauti 10:00
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.