Poland

Komorowski na kan gaba a zaben kasar Poland

SHUGABAN Kasar Poland na riko, Bronislaw Komorowski
SHUGABAN Kasar Poland na riko, Bronislaw Komorowski Photo : Kacper Pempel / Reuters

SHUGABAN Kasar Poland na riko, Bronislaw Komorowski, ya samu rinjaye a cigaba da ake na kirga kuri’un da ak kada, a zaben shugaban kasar.Rahotannni sun nuna cewar, yanzu haka yana da sama da kashi 52 na kuri’un da aka kada, yayin da abokin hammayarsa, Jarowslaw Kaczynski, Dan uwan shuagban kasar da ya rasu a hadarin jirgin sama, keda kashi 47.An jima ne ake saran hukumar zabe ta sanar da wanda ya lashe zaben.