Jamus

Ministan tsaro Jamus ya yi murabuse

Ministan tsaron kasar Jamus, Karl-Theodor zu Guttenberg, ya yi murabus daga bakin aiki. Wanan kuma bayan samunshi da laifin satan fasaha rubutu, yayin da yake rubuta makala na kammala digirin digirgir.Ya shaida ma manema labarai cewa ya ajiye dukkannin mukamunsa na siyasa.Kafin faruwar lamarin, ana daukan Mr Guttenberg a matsyain wanda zai gaji mukamun shugaban gwamnatin kasar ta Jamus, kuma tuni aka kwace digirin digirgir da ya yi sakamakon ganowa cewa akwai rubutun da ya kwaso daga wasu wurare ba tare da bayyana hakan ba, kamar yadda tsarin neman ilimi ya bukata.Ministan tsaron kasar Jamus, Karl-Theodor zu Guttenberg, ya yi murabus daga bakin aiki. Wanan kuma bayan samunshi da laifin satan fasaha rubutu, yayin da yake rubuta makala na kammala digirin digirgir.Ya shaida ma manema labarai cewa ya ajiye dukkannin mukamunsa na siyasa.Kafin faruwar lamarin, ana daukan Mr Guttenberg a matsyain wanda zai gaji mukamun shugaban gwamnatin kasar ta Jamus, kuma tuni aka kwace digirin digirgir da ya yi sakamakon ganowa cewa akwai rubutun da ya kwaso daga wasu wurare ba tare da bayyana hakan ba, kamar yadda tsarin neman ilimi ya bukata. 

Karl-Theodor Zu Guttenberg ministan tsaron  kasar Jamus mai murabus
Karl-Theodor Zu Guttenberg ministan tsaron kasar Jamus mai murabus AFP / Rainer Jensen