Faransa

Faransa da Slovenia sun kulla yarjejeniyar bunkasa hulda

Kasashen Faransa da Slovenia, sun sanya hannu kan yarjejeniyar bunkasa dangantakar dake tsakanin kasashen biyu.Shugaba Nicolas Sarkozy ya sanya hannu a yarjejeniyar a madadin kasar Faransa, yayin da Prime Minista, Borut Pahor, ya sanya a madadin kasar Slovenia. 

Reuters