Jamus
Kasar Jamus zata rufe wasu tashoshin nukiliya
Shugaban gwamnatin kasar Jamus Angela Merkel ta bayyana aniyar gwamnatinta na rufe wasu injinan nulkiyar kasar guda uku daga cikin dadaddun injinan nukilya bakwai na kasar, sakamon fargabar hatsarin da injinan nukliyar kasar Japan suka samu.A lokacin wani taro da shuwagabannin gwamnatocin yankunan da cibiyoyin Nukliyar suke a kasar ta Jamus, Uwargida Merkel, ta bayyana cewa sun fara tattauna ne domin daukar matakan tsaron kariya ga dukkanin cibiyoyin nukliyar kasar ta Jamus
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: