Faransa

An nada Sabon ministan ma'aikatar kudi da tattalin arziki a France

Francois Baroin
Francois Baroin

A kasar France an nada Francois Baroin ministan ma’aikatar tattalin arziki da fassalin kudi.Bayan wani taron da majalasar ministocin kasar France ta yi a yau,wanda ya kassance na karshe da Christine Lagarde ta hallarta, kafin komawa ga sabon aikinta na shugabar hukumar assussun bada lamani na duniya.An nada Francois Baroin a matsayin wanda ya maye gurbinta a ma’aikatar kudin kasar France.