Rasha

Putin ya nemi hadin kan tarayyar Soviet

Fira Ministan Rasha Vladimir Putin
Fira Ministan Rasha Vladimir Putin Reuters路透社

Fira Ministan kasar Rusha Vladimir Putin, ya nemi hadin kan kasashen da suke Tarayyar Soviet, da kuma kaddamar da ciniki na bai daya a tsakaninsu.A wajen taron da ya samu halartar Fira Ministoci 11, Putin ya kuma bukaci duniya ta rage dogaro da Dalar Amurka.