Fransa
sabon shugaban kasar Fransa ya rage yawan albashin da yake karba a wata da kashi 30%
Wallafawa ranar:
Sabon Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya zanbtare yawan albashin da zai rika karba duk wata da kashi 30%.Kazalika Shugaban ya zabtare albashin Ministocin nasa da kashi 30%.A taron majalisar zartaswan kasar na farko da aka yi PM Jean-Marc Ayrault ya ce shakka babu domin Shugaban kasar ya fara da kansa ne batun daura dammaran aiki.Tsohon Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy a lokacin da ya hau kujeran karawa kansa albashi yayi da kashi 170%