Italiya-Indiya
Kasar Italiya ta janye jakadanta dake kasar Indiya
Wallafawa ranar:
Kasar Italiya ta janye jakadanta dake kasar Indiya sakamakon kama wasi ‘yan kasar Italiya da jamian tsaron kasar India sukayi saboda wai sun harbe wasu masunta ‘yan kasar Indiya, da ake zaton ‘yan fashi ne.Bayanai daga Ma'aikatar Waje dake kasar Italiya na cewa tsare ‘yan kasar nata sam bata ji dadi ba, saboda haka akwai bukatar su yanke zumunci.