Rasha

shugaban kasar Rasha ya nada sabuwar gwamnatinsa a yau

Russian President Vladimir Putin (R), Prime Minister Dmitry Medvedev (3rd L), and Deputy Prime Ministers Vladislav Surkov (2nd L) and Arkady Dvorkovich take part in a meeting of the new cabinet team in Moscow's Kremlin May 21, 2012
Russian President Vladimir Putin (R), Prime Minister Dmitry Medvedev (3rd L), and Deputy Prime Ministers Vladislav Surkov (2nd L) and Arkady Dvorkovich take part in a meeting of the new cabinet team in Moscow's Kremlin May 21, 2012 REUTERS/Yekaterina Shtukina/RIA Novosti/Pool

Shugaban kasar Rasha Vladimir Poutine a yau ya bayyana kafa majalisar sabuwar gwamnatinsa da PM, haka kuma Tsohon shugaban kasar Dmitri Medvedev ke jagoranta, gwamnatin da ta kumshi manyan abukan kawancensa wadanda ke rike da manyan mukaman ministoci.Daya daga cikin na kusa da M Poutine cewa da Igor Chouvalov ne, akan mukami na biyu a gwamnatin, a yayinda Serguei Lavrov ya ci gaba da rike mukaminsa na ministan harakokin waje.Sabon PM M Medvedev ya bayyana cewa, kashi uku bisa hudu na sabuwar gwamnatin ta kunmshi sababbin mutane ne, da a karo na farko suka shigo cikin gwamnatin kasar.A ranar 7 ga wanann wata na mayu ne, mutanen 2 suka yi musayar ayukansu, inda M Poutine ya sake dawowa a fadar Kremlin a matsayin shugaban kasa, bayan share shekaru 4 yana rike da mukamin PM, bayan wa’adi biyu a jere a kan mukamin shugabancin kasar, daga shekarar 2000 zuwa 2008.