Serbia

Tomislav Nikolic ya lashe zaben Serbia

wasu magoya bayan Tomislav Nikolic dauke da wata tutar shi.
wasu magoya bayan Tomislav Nikolic dauke da wata tutar shi. (Photo : Reuters)

Tomislav Nikolic ya lashe zaben shugaban kasar Serbia, zagaye na biyu da kashi sama da 50 na kuri’un da aka kada, inda ya kada shugaba mai ci Boris Tadic. Tuni shugaba Tadic ya amsa shan kaye, tare da taya Nikolic murnar nasarar da ya samu.

Talla

Sabon shugaban ya yi alakawarin ci gaba da fafutukar ganin Serbia ta shiga kungiyar kasashen Turai.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.