Fransa

Fransa ta bayyana aniyarta na daukar bakuncin zaman taro kan kasar Syriya

British Prime Minister David Cameron and French President Francois Hollande talk after a meeting in Washington, 18 May, 2012
British Prime Minister David Cameron and French President Francois Hollande talk after a meeting in Washington, 18 May, 2012 Reuters/Christophe Ena/Pool

Kasar Faransa tace itace zata karbi bakuncin taron abokan kasar Syria a birnin Paris.Ofishin Shugaban Faransa ya bayar da bayanan jim kadan bayan Shugaban ya gana da PM kasar Britania David Cameron inda suka tattauna batutuwar kasar Syria.Ofishin shugaban kasar Faransan ya kuma bayyana rashin jindadinsu game da bayanan kisan da ake cigaba da samu a kasar Syria.