Birtaniya-Turai

Kotun kasar Birtaniya ta amince a mika Julian assange ga kasar Sweden.

Julian Assange à la Cour suprême de Londres, le 1er février 2012.
Julian Assange à la Cour suprême de Londres, le 1er février 2012. REUTERS/Stefan Wermuth

Babbar Kotun kasar Burtaniya, ta goyi bayan mika mutummin nan mai dandalin fallasa na wikileaks Julian assange ga kasar Sweden.  

Talla

Amma kuma kotun ta cigaba da amincewa da rikeshi domin baiwa Lauyansa damar karshe ya sake daukaka kara idan yana bukata.

Saidai kuma kasar Australia tace ba zata yi katsalandam cikin karar da aka shigar kan Jullian Assange ba, bayan da Kotu ta amince da mikashi ga kasar Sweden.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.