Faransa
Gwamnatin kasar Fransa ta fara zabtare albashin manyan ma'aikatanta
Wallafawa ranar:
Gwamnatin Francois Hollande na kasar Faransa na shirin fara aiwatar da dates albashin dukkan manyan maaikatan kasar na kamfanoni da maakatun Gwamnati.
Talla
Shugaba Francois Hollande da bakinsa ya bayyana fara yanke dukkan albashi daga watan gobe, domin ganin duk yawan albashi Babban ma'aikaci bai nunka albashin da karamin ma'aikaci ba da kan kai nunki 20.
Yau aka fara aiwatar da zabtare albashin manyan maaikatan inda aka fara da kamfanin jiragen saman kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu