Isa ga babban shafi
Norway

Gwamnatin Norway ta kawo karshen yajin aiki a kasar

Zubin rubutu: Nasiruddeen Mohammed | Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

Gwamnatin Kasar Norway tace ta kawo karshen yajin aikin ma’akatan mai da iskar gas na kasar, bayan sun kwashe kwanaki 16 ba tare da cimma yarjejeniya ba.Minisan kwadagon kasar, Hanne Bjustroem, yace gwamnatin tayi anfani da karfin kudin tsarin mulki ne, wajen kawo karshen yajin aikin, domin kare muradun ta. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.