Faransa-Syria

Kaiwa Syria Hari zai dada karfafa yan Ta'ada a yanki<de Villepin>

Dominque de Villepin  tsohon Firaministan  Faransa
Dominque de Villepin tsohon Firaministan Faransa REUTERS/Charles Platiau

Tsohon Firaministan kasar Faransa, Dominique de Villepin, ya bayayna adawar sa da shirin kaiwa Syria harin soji, inda yake cewa yin hakka zai dada karfafa Yan ta’adda.

Talla

Yayin da yake tsokaci a kai, de Villepin ya kawo misali da kasahsen Iraqi, Afghanistan da Libya, inda ya ce irin wadanan kai hari maimakon kawo maslaha sai sake gurbata kasashen.
Saboda hakka a cewar de Villepin, kai hari zai karfafa Yan ta’adda, tareda danganta juyin juya halin da ka samu a Gabas ta tsakiya, daga Masar da Libya, da cewar babu wani abin kirki da ya haifar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.