Fransa

Kotu na ci gaba da bincike akan tsohon minista Cahuzac a Faransa

Jérôme Cahuzac, tsohon ministan kasafin kudin Faransa
Jérôme Cahuzac, tsohon ministan kasafin kudin Faransa Reuters/Benoit Tessier

Masu Gabatar da kara a Faransa sun gurfanar da tsohon ministan kasafin kudin kasar, Jerome Cahuzac a gaban kotu, inda ake tuhumar sa da laifin yi wa gwamanti karya, bayan tuhumar kaucewa biyan harajin da ake zargin sa akai.  

Talla

Shi dai ministan ya amsa laifin kin bayyana kudaden da ya ajiye a bankunan Switzerland da Singapore wanda suka kunshi Ruro 600,000.

Tuni dai ya bar gwamnatin kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.