Isa ga babban shafi
Faransa

Tsohon shugaban Faransa, Jacques Chirac na samun sauki

Tsohon shugaban Faransa, Jacques Chirac
Tsohon shugaban Faransa, Jacques Chirac REUTERS/Jacky Naegelen
Zubin rubutu: Abdoulkarim Ibrahim | Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

Tsohon Shugaban kasar Faransa, Jacques Chirac na murmurewa daga aikin da aka yi ma sa a koda a wani asibitin da ke birnin Paris.

Talla

Wani na hannun daman tsohon shugaban, ya shaida wa kamfanin dillancin labaran Faransa cewar, Chirac mai shekaru 81 na samun sauki, kuma nan bada dadewa ba zai bar asibiti.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.