Faransa

Zanga-zanga a kasar Faransa

Wasu jami'an tsaron kasar Faransa
Wasu jami'an tsaron kasar Faransa © AFP/Eric Cabanis

Wani matashi ya rasa ran sa a kasar Faransa sakamakon arangamar da akayi tsakanin masu zanga zanga da yan sanda kan gina madatsar ruwa a garin Albi.Akalla mutane 2,000 suka shiga zanga zangar inda suke cewar idan an gina madatsar ruwa manyan manoma ne kawai za su anfana da shi.

Talla

Lt Col Sylvain Reneir na Yan Sandan Faransa yace wasu tsageru ne suka shirya zanga zangar dan haifar da tashin hankali, abinda yayi sanadiyar raunana jami’an tsaro 7.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.