Turkiya

Kotu ta bayar da umurnin a saki Editan da ke adawa da Erdogan

Editan Jaridar Zaman da aka cafke a Turkiya
Editan Jaridar Zaman da aka cafke a Turkiya REUTERS/Murad Sezer

Kotun kasar Turkiya ta bayar da umurnin a saki Editan Jaridar Zaman daily, da ke adawa da shugaba Erdogan. Amma Kotun ta ki bayar da umurnin sakin shugaban wata kafar Talabijin da aka kama su tare, akan zargin suna kulle kullen kifar da gawamnatin shugaba Recep Tayyip Erdogan.

Talla

Kotun ta bayar da umurnin a saki wasu mutane 7, amma za’a ci gaba da tsare wasu ‘yan sanda guda uku.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.