Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Amurka ta nadi zantukan Shugabanin Faransa

Sauti 20:55
Shugabanin Faransa Hollande,Sarkozy da Chirac
Shugabanin Faransa Hollande,Sarkozy da Chirac REUTERS/Stephane Mahe/files
Da: Umaymah Sani Abdulmumin
Minti 22

Shugaban Amurka Barack Obama ya tattauna da takwaransa Francois Hollande na Faransa kan rahoton da shafin Wikileaks ya kwarmato wanda ke zargin Amurka da nadar zantukan shugabannin Faransa tun zamanin Chirac.Wannan na zuwa ne bayan Faransa ta kira jakadanta na Amurka domin tattauna batun leken asirin da ke neman dagula danganta tsakanin manyan kasashen biyu. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.