HongrI

Hongri ta datse hanyar da bakin hare ke kutsa kai a turai daga kan iyakarta da Koreshiya

Wani jirgin kasan kasar  Hongri makare da kimanin bakin haure  1500 a cewarmasu tallafa masu da abinci
Wani jirgin kasan kasar Hongri makare da kimanin bakin haure 1500 a cewarmasu tallafa masu da abinci Stéphane Lagarde/RFI

Kasar Hongri ta bayyana rufe babbar hanyar da ta hada kan iyakarta iyakarta da kasar Koreshiya da bakin haure ke amfani da ita wajen kutsa kai a cikin kasarta

Talla

A yayin da kasar Turkiya kuma, ta sanyayar guiwar kasashen Turai, da cewa bata amince da yawan kasafin kudin da kasashen na turai suka ware ba wajen gudanar da aikin kange ci gaba da kwararar bakin haren da Turkiya zata yi daga kan iyakokin kasarta

Mahukumtan kasar Slovenia kuma, suka bayyana dakatar da zirganiyar jiragen kasan dake kai kawo tsakanin kasar da makwabciyarta kasar kroshiya, domin samun damar lura da tsaron kan iyakokinta daga barin bakin hare ci gaba da kutsa kai a nahiyar turai ta hanyar ratsa kasar
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.