Faransa

Bakin haure-Faransa ta karfafa matakan tsaro

Wani matsugunnin bakin haure a yankin Calais na Faransa.
Wani matsugunnin bakin haure a yankin Calais na Faransa. Reuters/路透社

Kasar Faransa ta karfafa matakan tsaro a kusa da mastugunin bakin hauren dake Calais sakamakon kwashe kwanaki biyu ana dauki ba dadi tsakanin bakin da jami’an tsaro.

Talla

Fabieene Buccio, jami’in karamar hukuma ya ce ‘yan Sanda 27 suka samu raunuka a tashin hankalin sai dai ba a bada adadin bakin hauren da suka samu raunuka ba.

Adadin bakin da suka isa Calais ya ribanya tsakanin watan Yuni da Agusta.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.