Isa ga babban shafi
Girka

'Yan gudun hijira: Girka na bukatar tallafi

Firaministan Girka Alexis Tsipras
Firaministan Girka Alexis Tsipras REUTERS/Alkis Konstantinidis
Zubin rubutu: Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

Kasar Girka ta bukaci tallafin kudade daga kasahsen da ke kungiyar tarayyar Turai domin amfani da su wajen aiwatar da yarjejeniyar da aka kulla ta hana baki kwarara zuwa kasashen Yankin.

Talla

Firaminsitan Girka Alexis Tsipiras ya ce, ya zama wajibi su gaggauta yin aiki tare domin hana bakin tsallakawa nahiyar Turai.

A karkashin yarjejeniyar, za a kafa wata runduna ta mutane 4,000 wadda za ta yi aikin hana bakin zuwa Yankin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.