Faransa

Shekaru hudu da Francois Hollande ya lashe zaben Faransa

Francois Hollande Shugaban kasar Faransa a jaridun kasar
Francois Hollande Shugaban kasar Faransa a jaridun kasar RFI

A Faransa a dai dai lokacin da shugaban kasar Francois Hollande ke cika shekaru hudu a yau kan karagar mulkin, kungiyoyin da dama a kasar dama ma su sa ido kan harakokin tafi da kasar sun bayyana cewa Shugaba Hollande yayi kasa a guiwa.

Talla

A kasar da dama ne daga cikin Faransawa ke bukatar canji,matsalloli da dama ne Shugaban ya kasa warwarewa kama daga batun magance rashin ayyukan yi,tabbatar da tsaro dama kasa farantawa faransawa rai.
Shugaban da wasu mukaraban san a kokarin shawo kan yan kasar musaman tareda aiwatar da sabbin dokokin dangane da ayyukan yi dama ta yada kamfanonin zasu bada kulawa da dace zuwa ma’aikata a Faransa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI