Italiya

Italiya ta yi na'am da auren jinsi

Wasu mutane masu ra'ayin auren jinsi
Wasu mutane masu ra'ayin auren jinsi Reuters

Kasar Italia tabi sahun sauran manyan kasashen Turai wajen amincewa da auran jinsi guda duk da adawar da fadar Vatican keyi da shirin,wace ta kuma yi allah wadai da zabin yan Majalisun kasar.

Talla

Da gagarumar rinjaye Majalisar kasar ta amince da shirin wanda ya nuna cewar yan Majalisu 372 ne suka goyi bayan shirin, yayin da 51 suka hau kujerar naki.

Firaminista Matteo Renzi ya bayyana amincewa da dokar a matsayin babbar nasara a gare shi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI