Britaniya

Binciken almundahana kan kamfanin jiragen saman Airbus

kirar Airbus A320
kirar Airbus A320 Airbus

Ofishin binciken almundahana na kasar Birtaniya ya kaddamar da bincike kan kamfanin jiragen saman Airbus saboda zargin da ake masa na cin hanci da rashawa.

Talla

Rahotanni sun ce binciken na da nasaba da wasu masu shiga tsakani wandanda ke aikata ba dai dai ba.

Masu binciken sun bukaci duk wani mai korafi kan cin hanci da rashawa da ya shafi kamfanin jiragen saman da ya gabatar musu da bayani.

Kamfanin yace a shirye yake ya hada kai da masu binciken.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI