Faransa

Taron sassanta Isra'la da Falesdinu a Paris

Gidajen Isra'ilawa a filayen Falesdinu
Gidajen Isra'ilawa a filayen Falesdinu

A Faransa ana gudanar da wani gaggarumin taro a birnin Paris ,taron da zai maida hankali kan sake farfado da batun tattaunawa kan rikicin dake da koi tsakanin Isra’ila da Falesdinu.

Talla

Kasashe 70 ne zasu halarci zaman taron na yau inda ake sa fatar mahalarta wannan zama za su samar da hanyoyin da suka dace cikin sulhu na kaffa kasar Falesdinu mai cin gashin kanta.
Sai dai wakilan Falesdinu sun sanar da ba zasu halarci zaman na yau ba, musamman Mahammoud Abbas shugaban Falesdinawa da ya bayyana cewa zama ne da ba shi da tasiri, haka zalika firaministan Isra’ila ya kauracewa zaman na Paris.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.