Tambaya da Amsa

Tambaya kan zaben Faransa da ciwon Siga

Sauti 20:17
'Yan takara 11 na fafatawa a zaben shugabancin Faransa
'Yan takara 11 na fafatawa a zaben shugabancin Faransa

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya amsa tambayoyi kan zaben Faransa da aka bayyana a matsayin mai matukar daukan hankalin kasashen duniya lura da manufofi maban-banta tsakanin 'yan takara 11 da ke fafatawa da juna. Kazalika shirin ya amsa tambaya kan cutar siga ko kuma Diabetes a Turance.