Faransa

Faransa ta karfafa matakan tsaro a sassan kasar

Zaben Faransa
Zaben Faransa

A daidai lokacin da ake shirin gudanar da zaben shugabancin Faransa zagaye na biyu a gobe lahadi, yanzu haka an tsaurara matakan tsaro domin bai wa masu kada kuri'a kariya a sassa daban daban na kasar.

Talla

Batun samar da tsaro a kasar na daga cikin muhimman batutuwan da suka mamaye yakin neman zaben shugabancin kasar.

Abdoulkarim Ibrahim Shikal na dauke da karin bayani a wannan rahoto da ya aiko mana daga birnin Paris.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.