Faransa
Gwamnatin Faransa ta girmama Simonne Veil
Wallafawa ranar:
Simone Veil yar siyasa a Faransa ta rasu a jiya juma’a, a kasar Faransa yan siyasa zuwa tsoffin yan gwagarmaya na ci gaba da nuna alhinin su tareda yabawa jan kokarin wannan mata.
Talla
Ta na daga cikin mutanen da suka cira daga wurin nan da aka ware a lokacin yakin duniya domin azzabatar da mutanen da ba sa ra’ayyin yan Nazi.
Ana kalon ta a matsayin wacce ta taka gaggarumar rawa ta fuskar siyasa da kuma kwato hakin mata tareda nuna jajircewa kan wannan batun na zubar da cikin.
Simonne Veil ta rasu ta na mai shekaru 89.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu