Turai

Taron samar da hanyoyin magance matsallar yan cin rani a Turai

A gobe lahdi ministocin cikin gida na kasashen Faransa,Italia, da Jamus za su gudanar da wani taro a Paris domin duba wasu daga cikin matsallolin dake hana ruwa gudu dangane da batun bakin haure.

Wasu daga cikin yan cin rani da yan Sanda suka ceto
Wasu daga cikin yan cin rani da yan Sanda suka ceto
Talla

Taron dake zuwa bayan da rahotanni daga Hukumar Kula da harakokin bakin haure ke cewa an fidda tsamanin samun wasu mutane 60 bakin haure da kwale-kwaeln da suke ciki ya nutse bayan sun bar gaban tekun Libya.

Wani wanda ya tsallake rijiya da baya daga cikin kwale-kwalen ya bayyana cewa akwai mutane tsakanin 140 zuwa 160 da suka hada da mata a lokacin da kwale-kwalen ya fara tangal-tangal zai nutse.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI