Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Macron ya cika shekara daya bisa shugabancin Faransa

Sauti 20:06
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron REUTERS/Christian Hartmann
Da: Nura Ado Suleiman
Minti 21

Shirin "Mu Zagaya Duniya"  na wannan makon ya yi bita tare da nazari akan kamun ludayin sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, bayan cikarsa shekara daya da hawa kujerar mulkin kasar, shirin ya duba rawar da shugaban ya taka a fannin alakar diflomasiyya da kasashen ketare da kuma yadda karbuwarsa ta ke a cikin gida Faransa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.