Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Za'a rufe tashoshin samar da makamashin nukiliyar 14 a Faransa nan da shekarar 2035.

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan ranar tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna ne kan matakin shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron kan shirin rufe tashoshin samar da makamashin nukiliyar kasar 14 daga cikin 58 da suke da shi nan da shekarar 2035.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron, yayin jawabin bayyana anniyar rufe cibiyoyin nukiliyar kasar 14
Shugaban Faransa Emmanuel Macron, yayin jawabin bayyana anniyar rufe cibiyoyin nukiliyar kasar 14 Ian Langsdon/Pool via REUTERS