Isa ga babban shafi
Turai

Kwararar mutane daga kasashen da ba na tarayyar Turai ba ya karu f

Baki yan cin rani
Baki yan cin rani REUTERS/ Sertac Kayar
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
Minti 1

Ma’aikatar kididdigar Birtaniya ta ce kwarar mutane daga kasashen da ba na tarayyar Turai ba ya karu fiye da kowane lokaci, cikin shekaru 15, inda bincike ya nuna cewa, akalla mutane dubu 261,000 ne suka shiga Birtaniya a karshen shekarar 2018.

Talla

A gefe guda kididdigar ta nuna, raguwar yawan sauran ‘yan kasashen nahiyar Turai da ke kwarara zuwa Birtaniya zuwa mataki mafi karanci cikin shekaru 10.

Wallafa alkalumman yanayin shige da ficen ‘yan wasu kasashe a Birtaniya ya zo ne, yayinda ya rage wata guda wa’adin ficewar kasar daga cikin kungiyar Tarayyar Turai ya cika.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.